Gwamnatin Kano ta musanta zargin siyar da wani injin dake matatar ruwa ta T/Wada
Ma’aikatar Albarkatun ruwa ta jihar Kano ta Barranta kanta da zargin da ake yi na wata takarda dake yawo a shafukan sada zumunta na ‘social media’ cewa kwamishinan ma’aikatar Ali Haruna Makoda, ya …
