KASSOSA Aji na 88 sun yi taron liyafar cin abinci, sun sha alwashin karfafa zumunci tsakanin mambobi
Kungiyar tsoffin daliban KASSOSA kwalejin kimiyya ta Dawakin Kudu aji na 1988 ta gudanar da taron liyafar cin abinci a wani mataki na karfafa zumunci tsakanin mambobin kungiyar. Wannan na ku…
